Mtn Data Top Deal: duba yanda zaka sayi datar mtn 1.5GB Akan kudi N300 Kacal
Sunday, 5 July 2020
Comment
Yanda Zaka Samu Datar mtn 1.5GB Akan Kudi N300 Kacal:
"Da Farko Kusani Wannan Damar Ba Kowane Layin Mtn Ne Yakeyi ba!, Anasamun Damar Ne acikin layin mtn wanda ya kwana Biyu Wato Wanda Aka Jima Ana Amfani Dashi,
"Sai Wanda Allah Sanya Yanada Offer Akan Layinsa Na Mtn Kuma Tsohon Layin Mtn Da Sabo Duk Ana Dacewa Asamu Offer Akai,!
"Ga yanda zaku gane layinku zaiyi kobazaiyiba,: da farko Zaku Latsan Wannan Numbobin A Wayarku Da Layin Yake Ciki Gasu *121*1# Kai Tsaye" Zasu Nunamaka Offer Kamar Haka:đđđđ
Daga Zarar Kaga Haka To Shikenan Saika Sanya Kudi Kasayi Datar Wadda Kakeso Aciki Sai A Gwada Allah Ya Bada Sa'a Ameen Kada Amanta Da Share Dan Allah
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Mtn Data Top Deal: duba yanda zaka sayi datar mtn 1.5GB Akan kudi N300 Kacal"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?