Majalisar Dokokin Katsina ta fara binciken gwamnatin jihar kan zargin almubazzaranci
Monday, 13 July 2020
Comment
Kwamitin Majalisar Dokokin Jihar Katsina da ke area maso yammacin Najeriya da aka kafa ya fara gudanar da bincike kan zargin da ake yi wa gwamnatin jihar na almubazzaranci da maƙudan kuɗaɗen da suka kai naira biliyan 52.
Waɗansu kungiyoyin farar hula ne suka buƙaci majalisar da ta gudanar da binciken bayan wani ɗan kasuwa mai suna Alhaji Mahdi Shehu ya bijiro da zargin.
Hon Abduljalal Runka, wanda shi ne shugaban kwamitin, ya shaida wa BBC cewa sun shiga binciken ne da zummar hukunta gwamnatin idan an same ta da laifi ko kuma hukunta Alhaji Mahdi Shehu idan ƙazafi ya yi mata.
SOURCE: bbchausa
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Majalisar Dokokin Katsina ta fara binciken gwamnatin jihar kan zargin almubazzaranci"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?