--
Kyawawan hotunan 'ya'ya mata na Bashir El-Rufai, dan uwan gwamnan Kaduna

Kyawawan hotunan 'ya'ya mata na Bashir El-Rufai, dan uwan gwamnan Kaduna



Kyawawan hotunan 'ya'ya mata na Bashir El-Rufai, dan uwan gwamnan jihar Kaduna, sun kawata kafafen sada zumuntar zamani a ranar Idin babbar sallah. A hotunan da suka saki da yammacin ranar Alhamis ta shafin Twitter na Munah El-Rufai, daya daga cikin 'yan mata, an ga kyawawan 'yan mata sanye da wanduna da riguna iri daya.

A hotunan da 'yan matan suka matukar kawatarwa, sun saka dogayen wanduna masu kalar bula tare da riguna masu dogayen hannu kalar kasa. Tun bayan da hotunan suka bazu a shafukan sada zumunta, mutane da yawa ballantana samari, sun hanzarta yin tsokaci a kan kyawunsu. Wasu kuwa nunawa suke a yau Allah ya hada su da matan da suke dade suna mafarkin mallaka.


Ga kyawawan hotunan 'yan matan: 






SOURCE: LEGIT.NG

DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Kyawawan hotunan 'ya'ya mata na Bashir El-Rufai, dan uwan gwamnan Kaduna "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?