Kwallo: Real Madrid ta lashe kofin gasar Laliga a karo na 34
Thursday, 16 July 2020
Comment
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta sake lashe kofin gasar kwallon kafa ta kasar Andolus, wacce aka fi sani da 'Spain', a karo na 34 bayan ta lallasa kungiyar Villareal a dare ranar Alhamis da ci 2 -1.
Dan wasa gaba na kungiyar Real Madrid, Karim Benzema, ya saka kwallo biyu a wasansu da Villareal, wanda ya basu nasarar bawa kungiyar Barcelona tazarar maki bakwai a teburin jerin kungiyoyin kwallon kafa na gasar Laliga.
Real Madrida ta samu nasarar kwace kofin Laliga daga hannun babbar abokiyar hamayyarta, kungiyar Barcelona wacce ke rike da kofin a kakannin wasa biyu da suka gabata.
SOURCE: LEGIT.NG
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Kwallo: Real Madrid ta lashe kofin gasar Laliga a karo na 34"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?