
Kotu ta yi wa mai fyade daurin rai-da-rai
Tuesday, 21 July 2020
Comment
Kota ta yanke wa wani mutum da ya yi wa ’yar shekara biyu fyade daurin rai-da-rai.
Mai Shari’a Abiodun Akinyemi na Babbar Kotun Jihar Ogun da ke zamanta a Abeokuta ya ce hujjojin sun tabbatar da mutumin ya lalata yarinyar.
“Hujjojin, sun tabbatar min cewa ya lalata yarinyar kuma laifin da ake tuhumarsa da shi ya tabbata”, inji alkalin.
Musanta zargin yi wa karamar yarinyar fyade bai hana alkalin ya yanke wa matashin hukuncin daurin rai-da-rai ba a zaman kotun na ranar Talata.
Mai gabatar da kara, Misi Oluyemisi Aruleba ta shaida wa kotun cewa mutumin ya yi wa yarinyar fyade ne da karfin tsiya.
Source: https://aminiya.dailytrust.com.ng/
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Kotu ta yi wa mai fyade daurin rai-da-rai"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?