--
Korona: Sabbin mutane 555 sun kamu a Najeriya, Kano ta dawo mataki na biyu

Korona: Sabbin mutane 555 sun kamu a Najeriya, Kano ta dawo mataki na biyu



Alkaluman na ranar Lahadi sun nuna cewa jihar Kano ta biyo bayan jihar Legas a yawan adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar korona a ranar Lahadi. A cikin sanarwar da NCDC ta fitar, ta bayyana jimilllar mutanen da suka kamu da kwayar cutar korona a kowacce jiha kamar haka;

Sabbin mutane 555 sun kamu da annobar korona a Najeriya

Lagos-156

Kano-65

Ogun-57

Plateau-54

Oyo-53

Benue-43

FCT-30

Ondo-18

Kaduna-16

Akwa Ibom-13

Gombe-13

Rivers-12

Ekiti-9

Osun-8

Cross River-3

Borno-2

Edo-2

Bayelsa-1


Ya zuwa karfe da 10:48 a daren ranar Lahadi, jimillar mutane 40,532 aka tabbatar da cewa sun kamu da kwayar cutar korona a Najeriya.

An sallami mutane 17,374 daga cikin adadin mutanen da suka kamu da cutar bayan an tabbatar da samun saukinsu, sannan cutar ta kashe mutane 858 a fadin Najeriya.


SOURCE: LEGIT.NG


TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Korona: Sabbin mutane 555 sun kamu a Najeriya, Kano ta dawo mataki na biyu "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?