--
Ko yanzu na samu mijin aure zanyi - Mome Gombe

Ko yanzu na samu mijin aure zanyi - Mome Gombe



JARUMA MOMEE GOMBE: SOURCE RARIYA FACEBOOK

Jarumar Kannywood Momme Gombe ta bayyana cewa tana matukar alfahari da masoyanta. Ta ce "hakika masoya sune mu idan babu su mu ma babu mu, dole sai da masoya sana’armu za ta cigaba".

JARUMA MOMEE GOMBE: SOURCE RARIYA FACEBOOK

Ta bayyana hakan ne a gidan wasan rawa dake Mararaban Nyanya dake Abuja da jihar Nasarawa a zantawar ta da Mujallar Kannywood A Yau, Momme Gombe dai jaruma ce a masana’antar Kannywood wanda tace ta taba yin aure a rayuwarta.

JARUMA MOMEE GOMBE: SOURCE RARIYA FACEBOOK

Ta ce amma ko yanzu ta samu miji za ta yi aure ta yi zamanta a gidan miji.

Source: Shafin Rariya Facebook
Daga Salisu Magaji Fandalla'fih
SOURCE: LEGIT.NG

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.comK


A :https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


0 Response to "Ko yanzu na samu mijin aure zanyi - Mome Gombe"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?