
Kisan mutane 6: N500 da abinci ake bani duk lokacin da na kashe mutum - Mai laifi
Friday, 17 July 2020
Comment
![]() |
'Yan sanda Source: Facebook |
ya kara da cewa bokan maigidansa ne. "Duk lokacin da zan fita domin aikata kisa, Baba ya kan bani wasu tarkace tare da koyamin karatun wasu kalasimai da zan ke karantawa don kar a kamani a wurin da na aikata laifi. "Ina amfani da 'Shebur' domin buge mutumin da zan kashe, da zarar mutum ya fadi kuma na ga jini yana fitowa daga jikinsa sai na fara karanta kalamusan da Baba ya koyamin.
"Ya umarceni nake kewaya gawar duk wanda na kashe, sannan na juyawa gawar baya, na tsaya a haka kamar tsawon minti uku; idan na yi hakan babu wanda zai ganni. ."Baba ya fada min cewa matukar na yi hakan, ruhin mutumin da na kashe zai tafi wurinsa. "Baba bai taba fada min dalilin da kisan ba, amma ya kan siyamin abinci sannan ya bani N500 duk lokacin da na kashe mutum," a cewar matashin.
kuma tun bayan lokacin ban kara ganinsa ba. "Ban kara ganinsa ba sai wasu 'yan kwanaki da suka wuce, ya zo tare da dan sanda," a cewarsa. Kwamishinan 'yan sanda ya bayyana cewa sun samu nasarar kama matashin ne ta hanyar bin diddigin wayar daya daga cikin mutanen da ya kashe mai suna Azeezat Shomuyiwa.
A cewar kwamishinan, matashin ya kware wajen yin amfani da makami wajen kaddamar da hari a kan mata, ''ya na yi musu fashi kafin daga bisani ya kashesu''. Enwonwu ya ce mai laifin ya amsa cewa ya aikata kisa a unguwannin garin Ibadan da suka hada da Ojo'o, Akinyele, da Moniya.
SOURCE: LEGIT.NG
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Kisan mutane 6: N500 da abinci ake bani duk lokacin da na kashe mutum - Mai laifi "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?