--
Kalli Vedion Yanda Karuwa ta tsallake ta taga bayan matar mai gida ta iso

Kalli Vedion Yanda Karuwa ta tsallake ta taga bayan matar mai gida ta iso

Wani bidiyo da ke yaduwa a kafafen sada zumuntar zamani ya janyo cece-kuce A bidiyon, an ga wata mata wacce ake zargin karuwa ce tana tsallake taga,

bayan matar mai gida ta buga kofa - Kamar yadda bidiyon ya bayyana, mai nadarsa kawar wacce ke tsallake tagar ce inda take ta yi mata dariya Wani bidiyo da ke yawo kwanakin nan a kafafen sada zumuntar zamani ya janyo cece-kuce,

jaridar The Nation ta ruwaito. A bidiyo, an ga wata wacce aka zargin karuwa ce tana tsallake taga don gujewa abinda zai iya kaiwa ya kawo.

An ganta tana ficewa daga gidan ta taga bayan matar saurayinta ta buga kofa da niyyar shiga gidan. A bidiyon, an ga karuwar tana fita ta taga yayin da kawarta wacce ke waje ke dariya tana daukarta ta a waya.




SOURCE: LEGIT.NG

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Kalli Vedion Yanda Karuwa ta tsallake ta taga bayan matar mai gida ta iso "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?