
Kalli vedion Budurwa mai digiri da ke aikin gadi a Abuja
Sunday, 26 July 2020
Comment
Mun tattauna da Blessing, wata matashiya mai digiri da ke aikin gadi a Abuja.
Ta shaida wa BBC cewa da kudin gadin ta dauki nauyin karatunta, tana mai kira ga sauran mata su riki sana'a domin dogaro da kansu.
Ga vedion nan aqasa:
SOURCE: BBCHAUSA
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Kalli vedion Budurwa mai digiri da ke aikin gadi a Abuja"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?