--
Ka tashi tsaye wajan Nuna shugabanci na gari ko mu tsigeka>>’Yan majalisar Tarayya na PDP suka gayawa shugaba Buhari

Ka tashi tsaye wajan Nuna shugabanci na gari ko mu tsigeka>>’Yan majalisar Tarayya na PDP suka gayawa shugaba Buhari



 ‘Yan Majalisar tarayya na PDP sun bukaci sauran ‘yan uwansu ‘yan Majalisa da su tashi tsaye su nemi ‘yancinshi a wajan bangaren zartaswa.

‘Yan Majalisar a sanarwar da suka fitar kamar yanda Vanguard ta ruwaito sun bayyana cewa bangaren zartaswar na maida majalisar kasar ba komai ba ta yanda Ministocin shugaban kasa ke wa Majalisar Abinda suka ga dama.

Sannan sun zargi cewa akawai matsalar tsaro, musamman ga garin shugaban kasa, jihar Katsina na neman durkushewa.

Dan hakane suka ce shugaban kasar ya tashi tsaye ya nuna shugabanci na gari ko kuma in ba haka ba zasu yi amfani da damar da kundin tsarin mulki ya basu na tsige shi.

Source: hutudole.com

TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


0 Response to "Ka tashi tsaye wajan Nuna shugabanci na gari ko mu tsigeka>>’Yan majalisar Tarayya na PDP suka gayawa shugaba Buhari"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?