Idan aka bamu shugaban kasa a 2023 zamu yafe kisan da aka mana a yakin basasa>>Kungiyar kare muradun Inyamurai
Monday, 20 July 2020
Comment
Kungiyar kare muradun Inyamurai ta Ohanaeze Ndigbo ta bayyana cewa idan duka jam’iyyun siyasar Najeriya suka tsayar da dan takarar shugaban kasa dan kabilarsu a shekarar 2023 kuma ya gaji shugaban kasa, Muhammadu Buhari to zasu yafe laifin da aka musu lokacin yakin Basasa.
Kungiyar ta bayyana hakane a lokacin da wasu wakilanta na kasashen waje suka ziyarce ta a Abia.
Ta kuma ce ba zata lamunci wasu dake kokarin ganin an raba kungiyar kashi 2 ba.
Source: HUTUDOLE.COM
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Idan aka bamu shugaban kasa a 2023 zamu yafe kisan da aka mana a yakin basasa>>Kungiyar kare muradun Inyamurai"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?