Hasashen Masana ya nuna Za’a yi ruwa sosai daga yau zuwa ranar Lahadi>>NiMet
Friday, 31 July 2020
Comment
Hujukar kula da sararin Samaniya ta Najeriya, NiMet ta bayyana cewa za’a yi ruwa kamar da bakin kwarya a fadin Najeriya daga yau, Juma’a zuwa Ranar Lahadi.
A sanarwar data fitar jiya, NiMet ta bayyana cewa za’a samu ruwa sosai a jihohin Sokoto, Taraba, Kano, Borno da Yobe.
Tace hakanan hadari zai rufe sararin Samaniyar sauran jihohin Arewa inda daga baya za’a yi ta ruwa.
Hakanan tace za’a yi ruwan a jihohin Imo, Enugu, Da Cross-River da dai sauran jihohin Najeriya.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Hasashen Masana ya nuna Za’a yi ruwa sosai daga yau zuwa ranar Lahadi>>NiMet"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?