Haruna mai shekara 60 ya yi wa mai tallan kifi yar shekara 8 fyade a wani kangon gida
Tuesday, 14 July 2020
Comment
Yan sandan jihar Niger sun kama wani tsoho mai shekara 60 bayan ya yi wa karamar yarinya mai tallan Kifi yar shekar 8 fyade
Bincike ya nuna cewa lamarin ya faru da karfe 1:30 na ranar Asabar 11 ga watan Juli 2020 lokacin da yarinyar ke tallan Kifi.
Tsoho Haruna Lawal ya kai yarinyar wani Kangon gini ya rude ta da N100 kuma ya aikata mata fyade.
Haruna ya amsa laifinsa lokacin binciken yan sanda, kuma za a gurfanar da shi a gaban Kotu da zarar an kammala bincike.
SOURCE: ISYAKU.COM
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Haruna mai shekara 60 ya yi wa mai tallan kifi yar shekara 8 fyade a wani kangon gida"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?