--
Duba Yanda Wata  Kotu A Kasar Somalia Ta Yanke Hukuncin Yanke Al'aura Ga Masu Fyaɗe

Duba Yanda Wata Kotu A Kasar Somalia Ta Yanke Hukuncin Yanke Al'aura Ga Masu Fyaɗe



A safiyar jiya Laraba wata kotu dake kasar Somalia ta fara zartar da hukunci ga masu aikata fyaɗe ga mata.

Alaƙalin ya ce wannan matakin da ya ɗauka ya yi hakan ne domin ya zama izina ga masu tunanin aikata irin wannan mummunan laifin na rashin imani.

Wata jarida dake ƙasar ta wallafa labarin a Twitter biyo bayan zartar da hukuncin.

Alƙalin ya yankewa matasan guda biyu hukuncin yanke al'aurar su ta hanyar dandatsa, an kama matasan biyu ne da laifin yi wa yarinya ƙarama fyaɗe a ƙasar.

Shin masu karatu kuna goyan bayan irin wannan Matakin da Alƙalin ya ɗauka?


SOURCE: SHAFIN RARIYA FACEBOOK DAGA HAIDAR H. HASHEEM KANO

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Duba Yanda Wata Kotu A Kasar Somalia Ta Yanke Hukuncin Yanke Al'aura Ga Masu Fyaɗe"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?