
Duba Dalilin dayasa aka gaza magance matsalar tsaro a Najeriya
Friday, 24 July 2020
Comment
Masana harkar tsaro sun bayyana rashin hadin kai da aiki tare tsakanin hukumomin tsaro shi ne abun da ya sa yaki da ‘yan tayar da kayar baya da sauran matsalar tsaro ta ki ci ta ki cinyewa a Najeriya.
Tsohon Mataimakin Sufeto Janar na ‘yan sanda, Ambrose Aisabor wanda ya bayyana haka, ya ce maimakon jami’an tsaron su hada kai su yi aiki tare, sai suka bige da aiki a daidaikunsu.
Ya ce rashin hadin kan ya kara fitowa karara ne bayan mutuwar matukiyar helkwaftan yakin sojan saman Najeriya, Tolulope Arotile.
Ya ce sojojin sun kankane aikin ‘yan sanda wajen binciken musabbabin rayuwarta
SOURCE: https://aminiya.dailytrust.com.ng/
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Duba Dalilin dayasa aka gaza magance matsalar tsaro a Najeriya"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?