Da 'Dan Kunne Na Guda Daya Saina Sayi Gidanku, Martanin Maryam Booth Ga Wani Da Ya Ce Mata Ba Ta Yi Kyau Ba,
Friday, 31 July 2020
Comment
Tauraruwar finafinan Hausa, Maryam Booth ta saka wasu hotunan ta masu daukar hankali a shafinta na Instagram.
Ta saka hotunan sanye da kaya irin na Indiyawa da ‘yan kunnaye masu daukar hankali.
Wasu daga cikin mabiyanta Miliyan 1.5 sun yaba da hotunan.
Saidai wani yace mata “Irin wannan fulasta haka sai ka ce wata Aljana, sam bai yi kyau ba Wallah”
Maryam ta mayar masa da martanin cewa “Amma dan kunne daya zai sayi gidan ku ba”.
Bayan hakan Booth ta ci gaba da saka hotunan nata wanda suka kayatar sosai.
SOURCE: SHAFIN RARIYA NA FACEBOOK
Daga Muhammad Kwairi Waziri
DAGA: BZGLOBALSERVICE.COM.NG
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Da 'Dan Kunne Na Guda Daya Saina Sayi Gidanku, Martanin Maryam Booth Ga Wani Da Ya Ce Mata Ba Ta Yi Kyau Ba,"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?