--
Daga yanzu za’a rika kama duk me gidan kangon da aka yi fyade a cikin kangonshi>>Hukumar ‘Yansandan jihar Kano

Daga yanzu za’a rika kama duk me gidan kangon da aka yi fyade a cikin kangonshi>>Hukumar ‘Yansandan jihar Kano



Hukumar ‘Yansandan jihar Kano ta bayyana cewa daga yanzu zata rika hukunta masu gine-ginen da ba’a kammala ba da aka yi amfani dasu wajan yin fyade.

Kakakin ‘yansandan jihar, DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ne ya bayyana haka a wata sanarwa daya fitar.

Yace suna samun yawaitar yin fyade a gine-ginen da ba’a kammala ba dan hakane suka fadada binciken fyaden da suke zuwa kangwaye.

Yace daga yanzu duk masu gine-ginen da ba’a kammala ba da aka samu anyi fyade a cikinsu to suma za’a gurfanar da su a matsayin masu hannu a aikin fyaden.



SOURCE: HUTUDOLE.COM


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Daga yanzu za’a rika kama duk me gidan kangon da aka yi fyade a cikin kangonshi>>Hukumar ‘Yansandan jihar Kano"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?