
Da duminsa: WAEC da Najeriya an cimma matsaya, an dage ranar fara jarabawa
Saturday, 18 July 2020
Comment
Ministan ya kara da cewa, gwamnatin ta bai wa masu makarantu nan da ranar 29 ga watan Yulin 2020 don cika sharuddan bude makarantu. Ya ce mai'aikatar tare da hadin guiwar ma'aikatar ilimi, hukumar yaki da cutuka masu yaduwa za su fitar da sharuddan bude makarantu.
Daraktan yada labarai na ma'aikatar ilimi, Ben Bem Goong, a wata takarda, ya ce ana bukatar masu makarantun kudi da su shirya tare da bin dukkan ka'idojin.
yace. Ministan ya ce hukuncin bashi da dadi amma shine ya dace wajen tabbatar da cewa an bude makarantu ta yadda malamai da dalibai za a tabbatar da kariyarsu. Kamar yadda yace, tun daga ranar Talatar makon da ya gabata, "mun ci gaba da tuntubar masu ruwa da tsaki a bangaren wandanda suka hada da dukkan kwamishinonin ilimi na dukkan jihohi,
kungiyar mamallaka makarantu, shugabannin makarantun gaba da sakandire, wasu gwamnoni da abokan ci gaba." "A bangaren WAEC, mun yi taro kuma mun amince da tuntubar sauran kasashe hudu a kan saka sabuwar ranar jarabawa. "Muna godiya a kan hadin kan da dukkan masu ruwa da tsaki suka bamu ta hanyar bada shawarwarinsu a bangarori daban-daban," ministan yace.
SOURCE: LEGIT.NG
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Da duminsa: WAEC da Najeriya an cimma matsaya, an dage ranar fara jarabawa "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?