Da duminsa: An saki Ibrahim Magu
Wednesday, 15 July 2020
Comment
An saki dakataccen mukaddashin shugaban hukumar yaki da cin hanci da karya tattalin arziki (EFCC), Ibrahim Magu, kamar yadda jaridar Premiun Times ta wallafa da yammacin yau, Laraba, 15 ga wata Yuli, 2020. Jaridar Premium Times ta bayyana cewa an saki Magu ne da yammacin ranar Laraba bayan ya shafe kwanaki 10 a tsare.
Sai dai, ya zuwa yanzu Premium Times ba ta wallafa karin bayani dagane da sakin Magu da aka yi ba. Amma, jaridar TheCable ta wallafa cewa ''duk da bayanan sharudan bayar da belin Magu sun yi wuyar samu, majiya mai tushe ta tabbatar mana da cewa ya koma gidansa."
SOURCE: LEGIT.NG
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Da duminsa: An saki Ibrahim Magu "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?