
Da duminsa: Boko Haram ta saki bidiyon kisan gilla da suka yi wa ma'aikatan SEMA da mai gadi
Wednesday, 22 July 2020
Comment
Sun sako bidiyon ma'aikatan inda suke rokon gwamnatin tarayya tare da kungiyoyinsu da su taimaka wurin bada kudin fansarsu. Bidiyon rokon ya bayyana ne a cikin watan da ya gabata mai tsawon minti biyu. 'Yan ta'addan ne suka saki bidiyon da ke nuna ma'aikatan tare da mai gadin.
A wani labari na daban, hedkwatar tsaro ta ce dakarun sojin saman Rundunar Operation Hadarin Daji sun ragargaza sansanin 'yan bindiga a samamen da ta kai ta jiragen yaki a dajin Kagara na jihar Zamfara. Kamar yadda Shugaban fannin yada labarai na rundunar, John Enenche ya sanar a ranar Laraba a Abuja,
Kamar yadda yace, jiragen rundunar sojin saman sun isa wurin inda suka dinga ruwan bama-bamai da ya kai ga kisan wasu daga cikin 'yan bindigar. "Wasu daga cikin 'yan bindigar da suka yi yunkurin tserewa ta hanyar shigewa cikin dabbobin, duk an damke su." Shugaban dakarun sojin sama, Sadique Abubakar, ya jinjinawa rundunar a kan kwarewar da suka bayyana.
SOURCE: LEGIT.NG
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Da duminsa: Boko Haram ta saki bidiyon kisan gilla da suka yi wa ma'aikatan SEMA da mai gadi "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?