
Da duminsa: Akalla 7 sun mutu yayinda motar yan sanda tayi hadari a kanyar Zaria
Sunday, 12 July 2020
![]() |
Da duminsa: Akalla 7 sun mutu yayinda motar yan sanda tayi hadari a kanyar Zaria Source: Twitter |
"Wasu biyu sun yi mugun jikkata yayinda sauran suna tsira." Yayinda aka tuntubi kakakin hukumar yan sanda, ASP MUhammad Jalige, ya ce an tua yan sanda wajen ganin ainihin abinda ya faru
SOURCE: LEGIT.NG
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657