
Da dumi duminsa: Gwamnatin Kano ta janye dokar kulle
Thursday, 2 July 2020
Comment
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar kulle da aka dauki sama da watanni uku ana yi sakamakon Covid-19.
Wannan ya biyo bayan zaman da gwamnan Kano ya yi da shugabannin kwamitin kar-ta kwana kan annobar Covid-19.
Kwamitin ya ce an samu a yakin da ake yi da cutar Corona a Kano.
Akwai cigaban labarin. Source Freedom Radio Kano
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Da dumi duminsa: Gwamnatin Kano ta janye dokar kulle"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?