--
Budurwa ta dauki ciki ta haihu ba tare da ta kwanta da namiji ba

Budurwa ta dauki ciki ta haihu ba tare da ta kwanta da namiji ba




A wani bidiyo da yake ta faman yawo a shafukan sadarwa ya nuna, Samantha Lynn Isabel, wacce a yanzu take da yaro dan shekara biyar, ta nuna mamakinta a lokacin da ta gano tana dauke da ciki lokacin da take shekara 19 duk kuwa da cewa bata taba kwanciya da namiji ba.

Samantha na da shekara 19, kuma tana soyayya da saurayinta a lokacin, amma basu taba kwanciya da juna ba, tayi mamaki sosai a watan farko da jininta ya tsaya.

A lokacin da ta gano cewa ciki ne da ita ta sanar da saurayinta, amma sai ya karyata saboda shi ya san bai taba kwanciya da ita ba.

Alamu suka cigaba da bayyana sai taje gwaji asibiti, a lokacin ne aka tabbatar mata da cewa tabbas ciki ne da ita. Ta ce ta tsinci kanta cikin wani yanayi, amma saurayinta yayi murna sosai saboda zai samu da sama ta ka.

Samantha ta ce abinda yafi damunta a wannan lokacin shine, yadda za ayi ta haihu tunda ita cikakkiyar budurwa ce.

Danta mai suna Bentley yanzu shekarunsa biyar, kuma sun sake haifar wani dan ita da saurayinta mai suna Theo.


 SOURCE: PRESSLIVES.COM

TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

Related Posts

0 Response to "Budurwa ta dauki ciki ta haihu ba tare da ta kwanta da namiji ba"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?