
Budurwa ta bindige saurayinta saboda ya ki biye mata suyi cacar baki
Tuesday, 21 July 2020
Comment
Tuni dai an bayar da izinin a kamo ta bayan an tuhume ta da yunkurin kisar kai. An kuma saka laada a kan ta na Dallar Amurka 150,000. Harbin ya faru ne misalin karfe 7.30 na safe a block 400 na Grigsby Street a unguwar Caddo Heights da ke Shreveport.
'Yan sanda a Shreveport sun ce an kira su gidan ne a kan cewa an ji karar harbin bindiga kuma da suka isa sai suka tarar da mutumin mai shekara 34 a gefen titi da raunin bindiga a jikinsa. An kai shi asibitin Ochsner LSU Health da ke Shreveport da munanan rauni a jikinsa kuma har yanzu yana cikin mummunan hali a cewar KXAN.
Source: LEGIT.NG
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Budurwa ta bindige saurayinta saboda ya ki biye mata suyi cacar baki"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?