
Bidiyo: Budurwa ta ce tana jin dadi sosai idan saurayinta yana yiwa diyarta ‘yar wata 4 fyade
Thursday, 16 July 2020
Comment
Wani bidiyo dake yawo ya nuno wata budurwa tana bayani akan yadda aka fara yiwa diyarta fyade, ta ce mutumin saurayinta ne, inda ya fara lalata da ita, daga nan kuma ya cigaba da yi mata fyade.
A cewarta, duk da cewa diyartan tana cikin tsananin zafi sakamakon fyade da saurayin nata yake yi mata, amma hakan bai saka ta damu ba ko kadan.
Budurwar marar imani, wacce bata nuna dana sanin abinda suka yi da ita da saurayin na ta ba, ta fara dora alhakin mutuwar diyar tan akan wani a cikin bidiyon da yake ta yawo a shafukan sadarwa.
Kamar hakan ba wani abu bane na rashin imani, ta bayyana cewa ta sha daukar diyartan ta kaiwa wasu mazan suyi lalata da ita, inda hakan yayi sanadiyyar mutuwarta.
“Duk lokacin da suke lalata da ita ina ganin yadda idonta yake juyewa saboda zafi, amma kawai sai dai na kallesu nayi murmushi. Za ta kalle ni cikin jin ciwo da kuma tsoro, amma kawai sai dai na kalleta nayi murmushi,” ta ce.
SOURCE: PRESSLIVES.COM
TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Bidiyo: Budurwa ta ce tana jin dadi sosai idan saurayinta yana yiwa diyarta ‘yar wata 4 fyade"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?