--
Bayan samun karin Mutane 595 Yawan masu Coronavirus/Covid-19 da aka sallama a Najeriya sun kai 14,292

Bayan samun karin Mutane 595 Yawan masu Coronavirus/Covid-19 da aka sallama a Najeriya sun kai 14,292




Cibiyar dakile yaduwar cututtuka NCDC ta sake fidda sanarwar kara samun adadin mutum 596 wanda suka harbu da cutar coronavirus a fadin kasar.

Sanarwar wanda hukumar ta wallafa ta cikin shafinta dake kafar sadarwa a ranar Alhamis 16 ga watan Yulin shekara ta 2020.

Haka zalika hukumar ta zayyana jahohin da aka samu karin masu cutar wadanada suka hada da:


Bayan haka cibiyar ta bada rahoton mutuwar mutum 969 a fadin kasar.

 SOURCE: HUTUDOLE.COM

TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


0 Response to "Bayan samun karin Mutane 595 Yawan masu Coronavirus/Covid-19 da aka sallama a Najeriya sun kai 14,292"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?