--
Babu ‘ya’yan masu kudi ko daya a Kannywood, duk ‘ya’yan talakawa ne – Hannatu Bashir

Babu ‘ya’yan masu kudi ko daya a Kannywood, duk ‘ya’yan talakawa ne – Hannatu Bashir




Fitacciyar jarumar Kannywood Hannatu Bashir wacce aka fi sani da Hanan ta aika da wata tambaya ga abokanan sana’arta a shafin ta na Instagram, inda ta bukaci a mata karin bayani.

Jarumar ta wallafa cewa ga wata tambaya nima tambayata aka yi, shin da gaske ne ba dan mai kudi a Kannywood? Ta kara a kasa da cewa tambaya ce fa.

Wasu daga cikin jaruman sun bata amsa, inda mafi yawancin su ke cewa hakane dukkansu ‘ya’yan talakawa ne a cikin masana’antar suka samu kudaden su.

Idan ana magana ta kudi da talauci ana magana ne akan matakai kala-kala, akwai hamshakan masu kudi, akwai masu kudi, akwai kuma masu rufin asiri, kafin azo ga talakawa.

Saboda haka zamu iya cewa ‘ya’yan hamshakan masu kudi ne babu a masana’antar, amma akwai da yawa wadanda suka fito daga gidaje na rufin asiri.




 SOURCE: PRESSLIVES.COM

TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Babu ‘ya’yan masu kudi ko daya a Kannywood, duk ‘ya’yan talakawa ne – Hannatu Bashir"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?