--
Anbayyana adadin filayen jirgin sama 14 dake aiki a yanzu a Najeriya

Anbayyana adadin filayen jirgin sama 14 dake aiki a yanzu a Najeriya




Filayen jirgin sama a Najeriya guda 14 ne suke aiki a yanzu domin jigilar fasinja a cikin ƙasar.

Wannan ya biyo bayan kammala tantance ƙarin wasu filayen jirgin da tawagar tantancewa ta hukumar NCAA ta yi.

Ministan Sufurin Jiragen Sama, Hadi Sirika ya bayyana cewa daga yanzu ba sai an nemi sahalewar gwamnati ba kafin tashin jirgi daga filayen jiragen guda 14. Tun daga ranar Juma'a ne kuma aka samu ƙarin adadin.

Filayen jirgin su ne:


Murtala Muhammad - Jihar Legas

Nnamdi Azikiwe - Abuja

Mallam Aminu Kano - Jihar Kano

Port Harcourt International Airport - Jiuhar Rivers

Sam Mbakwe - Jihar Imo

Maiduguri Airport - Maiduguri

Victor Attah Airport - Jihar Akwa Ibom

Kaduna Airport - Jihar Kaduna

Yola Airport - Jihar Adamawa

Margret Ekpo Airport - Jihar Cross River

Sultan Abubuakar Airport - Jihar Sokoto

Birnin Kebbi Airport - Jihar Kebbi

Yakubu Gowon Airport - Jihar Filato

Benin Airport - Jihar Edo
SOURCE: bbchausa

TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Anbayyana adadin filayen jirgin sama 14 dake aiki a yanzu a Najeriya"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?