
An saki Abdulrashid Maina daga gidan yarin Kuje
Tuesday, 28 July 2020
Comment
Tsohon shugaban Hukumar gyaran fansho ta kasa, Abdulrashid Maina ya shaki Iskar ‘yanci bayan da ya cika sharudan belinshi da aka bayar a yau kuma aka sakeshi daga gidan yarin Kuje.
A watan Octoba na shekarar 2019 ne aka gurfanar da Maina da dansa Faisal a gaban mai Shari’a Okon Abang na babbar kotun tarayya dake Abuja, watanni 9 kenan tun lokacin ake tsare dashi sai yanzu.
Lauyan Maina, Adeola Adedipe ya tabbatar da Sakin Maina inda yace ya cika sharudan belinsa.
SOURCE: HUTUDOLE.COM
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "An saki Abdulrashid Maina daga gidan yarin Kuje"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?