--
An Kama Uwa Da 'Ya'yanta Da Suka Kware Wajen Yin Garkuwa Da Mutane Domin Karbar Kudin Fansa A Kano

An Kama Uwa Da 'Ya'yanta Da Suka Kware Wajen Yin Garkuwa Da Mutane Domin Karbar Kudin Fansa A Kano



A yayin jawabin kwamishinan 'yan sandan jihar Kano, CP Habu A. Sani a hedikwatar rundunar dake Bompai, a karamar hukumar Nassarawa dake Kano,

kwamishinan 'yan sandan jihar Kano, CP Habu A. Sani

ya kara da cewa jami'an su sun yi nasarar kama 'yan fashi kimani 30 da kuma masu garkuwa da mutane su 26 a fadin jihar.

Ga Hotunan masu laifin da aka Kama Nan a Qasa:































 SOURCE: RARIYA FACEBOOK

TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "An Kama Uwa Da 'Ya'yanta Da Suka Kware Wajen Yin Garkuwa Da Mutane Domin Karbar Kudin Fansa A Kano"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?