--
An gano wani katafaren kamfanin giya a birnin Jeddah dake kasar Saudiyya

An gano wani katafaren kamfanin giya a birnin Jeddah dake kasar Saudiyya




Duka mun san da cewa shan abubuwan maye haramun ne a Musulunci musamman ma a kasar Saudiyya. Kasar ta sanya hukunci mai tsauri ga duk wanda ta kama ya sha giya a kasar.


Kwanan nan, ‘yan sanda a kasar ta Saudiyya sun kai wani sumame wani katafaren kamfani da ake sarrafa giya a yankin Al-Rawda dake tsakiyar birnin Jeddah.

Haka kuma, ‘yan sandan sun samu nasarar lalata lita 13,000 na tsagwaron giya da suka samu a kamfanin. Haka mutanen dake zaune a yankin suma sun taimaka wajen lalata wannan giya.

SOURCE: PRESSLIVE.COM

TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "An gano wani katafaren kamfanin giya a birnin Jeddah dake kasar Saudiyya"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?