--
Abin fargaba ne ace wanda ke bada tsaro shima bai tsira ba>>Sanata Shehu Sani yayi ta’aziyyar sojojin da aka kashe a Katsina

Abin fargaba ne ace wanda ke bada tsaro shima bai tsira ba>>Sanata Shehu Sani yayi ta’aziyyar sojojin da aka kashe a Katsina



A dazu ne muka ji yanda aka kashe wasu sojojin Najeriya a jihar Matsinsa su kusan 20 a wani harin kwantan bauna da aka kai musu a wani kauyen Jibia.

Tuni dai ‘yan Najeriya da dama ke bayyana ra’ayoyinsu akan lamarin inda Sanata Shehu Sani shima ba’a barshi a baya ba.

A sakon da ya fitar ta shafinshi na Twitter ya bayyana cewa, kisan sojoji 18 a Katsina abin Allah wadai ne. Yace abin tsorone ace masu tsaro suma basu tsira ba. Yace sai an dauki rayuwar mutane da muhimmanci sannan za’a dauki sauran abubuwa da muhimmanci. Yace yana musu addu’a da kuma baiwa iyalansu hakurin rashi.


Sanata Shehu Sani na daya daga cikin ‘yan Najeriya masu bayyana ra’ayoyinsu akan al’amuran yau da kullun.

 Source: hutudole.com

TALLA: Sayi datar kowane network kamar: MTN, AIRTEL, GLO 9MOBILE mai inganci da rahusa latsa nan↓↓↓
Data Bundle Promo By BZ GLOBAL SERVICES

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
LATSANAN DOMIN SAMUN

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657



0 Response to "Abin fargaba ne ace wanda ke bada tsaro shima bai tsira ba>>Sanata Shehu Sani yayi ta’aziyyar sojojin da aka kashe a Katsina"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?