
Yadda Nasiru yayiwa yarinya me kiwon shanu fyade har ta mutu
Thursday, 25 June 2020
Comment
ROHOTON: ISYAKU.COM
Wani matashi me suna Nasiru Sarki na can a tsare a karamar Hukumar Patigi ta jihar Kwara bayan zargin yiwa wata yarinya me kiwon shanu da baa bayyana sunan ta ba fyade har ta mutu.Dan uwan yarinyar, Ibrahim Muhammad ne ya kaiwa jami’an ‘yansanda
Rahoto bayan da shanu suka dawo gida ba tare da yarinyar data fita kiwo dasu ba.An tara mutanen yankin inda suka fita neman yarinyar kuma suka gani kawarta yashe a jeji.
An gurfanar da wanda ake zargi a gaban kotu bayan kamoshi ta hanyar wayar daya kwace a hannun yarinyar da yawa fyade.Kotu ta daga sauraren karar zuwa 13 ga watan Yuli.
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yadda Nasiru yayiwa yarinya me kiwon shanu fyade har ta mutu"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?