
Tun muna yara muke son Buhari gashi yanzu tsufa ya kama mu bai mana uban komai ba – Hajiya ta koka
Monday, 22 June 2020
Comment
A na ta korafin da tayi, wata Hajiya da aka nuno a wani sabon bidiyo ta koka sosai akan salon mulkin shugaban kasar, inda ta ce abin da ake yiwa mutanen arewa yayi yawa.
Ta ce ‘yan arewa sune suka tsaya suka zabi Buhari ba tare da an basu kudi ko wani abu ba, tsananin soyayya ta saka suka jure dukan rana da yunwa suka fita suka tsaya tsayin daka suka zabi shugaban kasar, amma yanzu babu abinda ya saka musu dashi sai tsabar bakin ciki.
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Tun muna yara muke son Buhari gashi yanzu tsufa ya kama mu bai mana uban komai ba – Hajiya ta koka"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?