
Majalisar wakilai ta karrama jarumin dan sanda, DCP Abba Kyari (Hotuna)
Thursday, 11 June 2020
Comment
Majalisar wakilan tarayya ta karrama hazikin dan sandan nan, DCP Abba Kyari, bisa namijin kokarin da yake yi wajen dakile yan bindiga da masu garkuwa da mutane a fadin Najeriya. DCP Abba Kyari wanda ke jagorantar rundunar sifeto janar na yan sanda na leken asiri wato IGP-IRT ya taimaka matuka wajen ganin bayan dimbin masu garkuwa da mutane da suka addabi Najeriya.
Kakakin majalisar wakilan tarayya, Femi Gbajbiamila ya bayyanawa yan majisar cewa za'a baiwa DCP Abba Kyari lambar yabo na musamman bisa jajircewarsa. Daga cikin manyan masu garkuwa da mutanen da ya samu nasarar damkewa shina babban kasurgumi Chkwuemka Evans, anda biloniyan mai garkuwa ne wanda ya dade yana yi. An dade ana neman Evans amma a ranar da dubunsa ta cika, rundunar Abba Kyari ta damkeshi a jihar Legas.
#HousePlenary
The Speaker also stated that members of the House were unhappy at the seeming inability of the security chiefs to bring normalcy to the national security situation. pic.twitter.com/5sYlK7RZyY— House of Reps NGR (@HouseNGR) June 11, 2020
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Majalisar wakilai ta karrama jarumin dan sanda, DCP Abba Kyari (Hotuna) "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?