
Vedio: sako zuwaga shugaban qasa muhammadu buhari daga fitaccen dan siyasa_Shehu usman dan fulani kaduna
Sunday, 14 June 2020
Comment
acikin sakon nashi usman dan fulani kaduna ya bayyana irin yanda shugaba muhammadu buhari yarinqa daukar alqawarurruka alokaci bayan lokaci duk sanda yaje yakin neman zabe ayankunan arewacin najeria,
usman dan fulani kaduna yabanna yanda mutanen arewacin najeriya suka nuna hallacci suka fito kwansu da kwarkwata domin kadawa buharin qurinunsu babu dare babu rana, wasuma akan tituna suka kwana suna layin zabe amma yanzu babu yankin daya kai yankin arewa lalecewa ta fannin tattalin arziki da tsaro amma haryanzu shiru kakeji babu wani abu da akayiwa mutanen arewa:
![]() |
Shehu usman dan fulani kaduna tsohon dan majalisar jiha a kaduna |
Kalli sakon cikin vedion anan↓↓↓↓↓
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Vedio: sako zuwaga shugaban qasa muhammadu buhari daga fitaccen dan siyasa_Shehu usman dan fulani kaduna "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?