
Kaico: Uba yayiwa diyarsa me shekaru 3 fyade
Thursday, 25 June 2020
Comment
Mahukunta a jihar Imo sun kama wani magidanci, Ikechukwu Ekenta da zargin yiwa diyarshi me shekaru 3 da watanni 3 fyade.
Yawa yarinyar fyadenne a 28 ga watan Afrilu ranar da matarshi ta haihu. Data gano sai iyayen mijin suka roke ta kada ta gayawa kowa. Kwamishiniyar dake kula da walwalar mata da kananan yara a jihar, Mrs Ndidi Mezue ce ta ceto yarinyar.
Yarinyar me suna Kamsiyochukwu Ekenta ta bayyana cewa mahaifin nata na saka al’aurarsa a bayanta wanda kuma hakan na mata zafi sosai.
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Kaico: Uba yayiwa diyarsa me shekaru 3 fyade"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?