
Hotuna: Budurwa tayi amfani da kwarewarta a kwalliya ta canjawa kanta kama zuwa ta shugaba Buhari
Friday, 26 June 2020
Comment
Wata budurwa da ta kware wajen iya kwalliya mai suna Richard Jane, ta nuna kwarewarta wajen iya kwalliya, inda ta wallafa yadda ta canja kamarta zuwa kamar shugaba Buhari.
Ta roki mabiyanta da suyi sharhi akan hoton, inda take ganin cewa tayi kokari sosai wajen wannan kwalliya.
Mutane da dama sunyi ta magana akan wannan hoto na Jane, inda suka dinga jinjina mata.
Ga dai hotunan na ta a kasa:
Shafin Press Lives ta rawaito labarin wata mata mai shekaru 33 da ta girma a Budalangi, mai suna Tina Akello, wacce take da burin zama soja tun tana yarinya.
Bata taba tunanin za tayi aiki a kusa da gawa ba, amma komai ya canja a lokacin da aminiyarta ta mutu a shekarar 2016.
Tina wacce ta koma Mombasa a shekarar 1999, tana daya daga cikin dubunnan mutanen kasar Kenya da kasuwancinsu ya durkushe saboda cutar coronavirus da ta shafi ko ina a duniya.
Sanadiyyar annobar, iya ma’aikatan lafiya kawai aka amincewa su kusanci gawar mutane, wadanda ake gaggawar binne su da sun mutu kamar yadda sharuddan ma’aikatar lafiya ta gindaya.
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Hotuna: Budurwa tayi amfani da kwarewarta a kwalliya ta canjawa kanta kama zuwa ta shugaba Buhari"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?