
Coronavirus: Anajeriya adadin masu kamuwa da cutar yakai 17,735 jihar lagos nakan gaba wajen yawan masu kamuwa
Thursday, 18 June 2020
Comment
Hukumar hana yaduwar Cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da cewa annobar cutar Korona ta sake harbin sabbin mutane 587 a fadin Najeriya. Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da NCDC ta fitar da misalin karfe 11:18 na daren ranar Laraba, 17 ga watan Yuni na shekarar 2020.
A cikin sanarwar da NCDC ta saba fitarwa a daren kowacce rana a shafinta na Twitter, ta sanar da cewa karin sabbin mutum 490 da suka fito daga jihohin Najeriya kamar haka;
Lagos-155
Edo-75
Rivers-65
Oyo-56
Delta-50
Bayelsa-25
Plateau-18
Kaduna-18
Enugu-17
Borno-12
Ogun-12
Ondo-7
Kwara-4
Kano-2
Gombe-2
Sokoto-1
Kebbi-1
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com587 new cases of #COVID19Nigeria;— NCDC (@NCDCgov) June 17, 2020
Lagos-155
Edo-75
FCT-67
Rivers-65
Oyo-56
Delta-50
Bayelsa-25
Plateau-18
Kaduna-18
Enugu-17
Borno-12
Ogun-12
Ondo-7
Kwara-4
Kano-2
Gombe-2
Sokoto-1
Kebbi-1
17,735 confirmed
5,967 discharged
469 deaths pic.twitter.com/vUBukvZYTN
KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Coronavirus: Anajeriya adadin masu kamuwa da cutar yakai 17,735 jihar lagos nakan gaba wajen yawan masu kamuwa"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?