--
Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 245 sun kamu da Korona; Legas, Kano, Katsina da Jigawa ke kan gaba

Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 245 sun kamu da Korona; Legas, Kano, Katsina da Jigawa ke kan gaba

Cibiyar hana yaduwar cututtuka a Najeriya watau NCDC ta sanar da samun karin mutane 245 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Litinin, 4 ga Mayu, 2020. Cibiyar ta bayyana hakan a shafin ra'ayinta na Tuwita inda tace:

 “An samu karin mutane dari biyu da arba'in da biyar (245) sun kamu da #COVID19" 76-Lagos 37-Katsina 32-Jigawa 23-Kano 19-FCT 18-Borno 10-Edo 9-Bauchi 6-Adamawa 5-Oyo 5-Ogun 1-Ekiti 1-Osun 1-Benue 1-Niger 1-Zamfara

Source: Legit.ng 

KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANAN: https://www.bzglobalservice.com.ng/

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP

0 Response to "Yanzu-yanzu: Sabbin mutane 245 sun kamu da Korona; Legas, Kano, Katsina da Jigawa ke kan gaba "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?