
Yanzu Yanzu: An sa ranar dawo wa gasar Firimiya ta Ingila,
Thursday, 28 May 2020
Comment
Kungiyoyin kwallon kafa da ke buga gasar firimiya a Ingila za su dora daga inda suka tsaya a ranar Laraba 17 ga watan Yuni - Kungiyar Arsenal da Manchester City za su fafata wasan su na farko yayin dawo wa.
- Za a ci gaba da buga wasanni kofa kulle ba tare da 'yan kallo ba domin dakile yaduwar cutar korona Rahotanni sun bayyana cewa, kungiyoyin kwallon kafa da ke buga gasar firimiya a Ingila, sun kada kuri'ar dawo wa fagen fama a ranar Laraba 17 ga watan Yuni. Kungiyar Arsenal da Manchester City za su kara da juna a wasan su na farko yayin dawowa a filin wasa na Etihad.
Ku biyo mu kadan...
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Yanzu Yanzu: An sa ranar dawo wa gasar Firimiya ta Ingila,"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?