--
Yanzu-yanzu: Allah ya yiwa Tsohon GMD na NNPC, Maikanti Baru, rasuwa

Yanzu-yanzu: Allah ya yiwa Tsohon GMD na NNPC, Maikanti Baru, rasuwa

ROHOTON: LEGIT.NG


Rahoton da muke samu da da duminsa na nuna cewa Allah ya yiwa tsohon shugaban kamfanin man feturin Najeriya NNPC, Dakta Maikanti Kachalla Baru rasuwa a daren jiya. Shugaban kamfanin ta NNPC mai ci yanzu, Mele Kyari, ya sanar da labarin rasuwarsa a shafinsa na Tuwita da safiyar nan inda ya ce marigayin ya rasu ne a daren jiya.

Yace: "Dan'uwana, abokina kuma malamina, Dakta Maikanti Kachalla Baru, tsohon GMD na NNPC, ya rasu daren jiya." "Ya kasance mutum mai kyawawan halayen da dabi'a. Allah ya gafarta masa kura-kuransa kuma ya yi masa rahama."

 KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com




KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANANhttps://www.bzglobalservice.com.ng/



KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657

0 Response to "Yanzu-yanzu: Allah ya yiwa Tsohon GMD na NNPC, Maikanti Baru, rasuwa "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?