
Rigar Kowa: Allah ya yiwa Sa'in Bichi, Hakimin Dambatta, Dr. Wada Ibrahim Waziri, rasuwa
Wednesday, 27 May 2020
Comment
![]() |
Dr. Wada Ibrahim Waziri Source: UGC |
Inna liLLAhi wa inna IlaHI Raji'un! Allah ya yiwa Dr. Wada Ibrahim Waziri, Sa'in Bichi kuma Hakimin Dambatta, rasuwa ranar Laraba, 27 ga watan Mayu, 2020.
The Nation ta ruwaito. Rahoton ya bayyana cewa dattijon ya rasu ne bayan gajeruwar jinya yana mai shekara 89 a duniya. Marigayi Hakimin Dambatta dan gidan sarauta ne kuma yayi karatunsa na fari a makarantar birnin Kano gabanin samun yancin kan Najeriya.
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
Twitter: https://twitter.com/bzglobalsevice
LATSANAN DOMIN SAMUN LABARI TA WHATSAPP: https://chat.whatsapp.com/KKAd5L0NolZ4F6yJqdblUO
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657
0 Response to "Rigar Kowa: Allah ya yiwa Sa'in Bichi, Hakimin Dambatta, Dr. Wada Ibrahim Waziri, rasuwa"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?