
Idan mijinki ya fiya dukar ‘yar aikinki to tabbas kwanciya yake da ita –Inji Jarumar Fim
Thursday, 7 May 2020
Comment
Jarumar fim din kudancin Najeriya, na Nollywood, Kehinde Olorunyomi ta wallafa wani rubutu a shafinta na Twitter, inda ta shawarci matan aure da su sanya ido idan har suka ga mijinsu yana dukan ‘yar aikinsu.
a ce: “Idan kika ga mijinki ya fiya matsawa ‘yar aikinki da duka da tsangwama, to ki sanya ido sosai, tabbas yana kwanciya da ita ne, ko kuma yarinyar taki amincewa ya kwanta da ita.“
Jarumar kuma ta kara da cewa: “Idan kika dauko mace ‘yar aiki, alhakin atar gidan ne ta tarbiyantar da yarinyar. Amma idan kika bari mai gidanki ya zama shine wanda zai dinga yiwa yarinyar magana, musamman ma idan kika ga yana yawan dukanta, ku sanya ido matuka.”When your husband beats your house help too much, be vigilant my sister, he is sleeping with her or the girl is proving difficult to sleep with.— Kehinde Olorunyomi (@kenyom) April 24, 2020
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP
0 Response to "Idan mijinki ya fiya dukar ‘yar aikinki to tabbas kwanciya yake da ita –Inji Jarumar Fim"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?