
El-Rufai ya gano mutanen da aka boye a cikin tirela mai dakon taki
Friday, 8 May 2020
Comment
Jami'an gwamnatin jihar Kaduna a yankin Jere kusa da Abuja sun gano wasu mutane da dama da aka boye a bayan tirela mai dakon taki.
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir ElRufai ne ya wallafa hakan a shafinsa na Twitter.
Gwamnan ya ce an rarraba jami'an gwamnatin jihar a manyan mashigar jihar domin gano wadanda ake kokarin shigo dasu ta barauniyar hanya.
An kafa dokar takaita jirga-jirga tsakanin jihohin Najeriya a wani mataki na rage yaduwar cutar korona.
Deputy Governor @DrHadiza Balarabe is leading officials supervising another entry point as KDSG officials enforce the ban on interstate travel pic.twitter.com/c2oGvKb5x4— Governor Kaduna (@GovKaduna) May 8, 2020
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP
0 Response to "El-Rufai ya gano mutanen da aka boye a cikin tirela mai dakon taki"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?