
Covi-19: Anfadi adadin mutanen da korona ta kashe a Jihar Kano
Thursday, 7 May 2020
Comment
A hukumance, gwamnatin jihar Kano ta ce cutar korona ta hallaka mutum 13 ya zuwa ranar 6 ga watan Mayu.
Alkaluman da ma’aikatar lafiya ta jihar ta wallafa a shafinta na Twitter sun nuna cewa mutum biyar ne suka mutu sakamakon cutar a ranar Laraba.
Sai dai kuma an sallami karin mutum uku daga cibiyar killace mutane a yayin da adadin masu cutar ya kai mutum 427.
KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com#COVID19KN Update as at 12:02am 7th May 2020— Kano State Ministry of Health (@KNSMOH) May 6, 2020
*️⃣ 30 new cases of #COVID19Kano cases confirmed.
*️⃣ Total confirmed cases in @KanostateNg are now 427.
*️⃣ 3 additional #COVID19Kano patients were successfully discharged.
*️⃣ 5 #COVID19Kano deaths were recorded. pic.twitter.com/XKjxpneu5m
KU BIYOMU A: https://web.facebook.com/Bzglobalservice.com.ng/
KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: BZGLOBALSERVICE.COM.NG APP
0 Response to "Covi-19: Anfadi adadin mutanen da korona ta kashe a Jihar Kano "
Post a Comment
Tell us what you think about this article?