--
An killace ƴan Najeriya da aka kwaso daga China

An killace ƴan Najeriya da aka kwaso daga China



Gwamnatin Najeriya ta ce ta kwaso ƴan kasarsa 286 da suka maƙale a China saboda dokar kulle da aka kafa a ƙasar sakamakon annobar cutar korona.

A saƙon da ta wallafa a Twitter, Hukumar da ke kula da ƴan Najeriya a ƙasashen waje ta ce ƴan Najeriyar sun iso a Abuja da misalin ƙarfe 2:30 na ranar Asabar.

Amma hukumar ta ce za a killace su na tsawon mako biyu kamar yadda hukumar daƙile cutuka a ƙasar da ma'aikatar lafiya ta Najeriya suka ɓuƙata.


KU AIKO MANA DA LABARI KO SHAWARWARI KO MAGANA DAMU KAITSAYE TA ADRESHIN EMAIL: bzglobalservicelabari@gmail.com

KARANTA WASU SABBIN LABARAI ANANhttps://www.bzglobalservice.com.ng/

KU SAUKE MANHAJARMU TA ANDROID APPLICATION AWAYOYINKU NA HANNU KYAUTA DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI: https://www.appcreator24.com/app757657


0 Response to "An killace ƴan Najeriya da aka kwaso daga China"

Post a Comment

Tell us what you think about this article?