Yanzu-yanzu: An samu karin mutane 6 sun kamu da cutar Coronavirus, jimilla 190
Friday, 3 April 2020
Comment
Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karuwar mutane shida da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a yau Juma'a, 3 ga Afrilu, 2020.
Hukumar ta bayyana hakan a shafin raayinta na Tuwita ranar Juma'a inda tace: “An tabbatar da mutane shida sun kamu da #COVID19 a jihar Osun, Najerya.“
“Dai-dai Karfe 11:00 na daren 3 ga Afrilu, mutane 190 aka tabbatar sun kamu da COVID19 a Najeriya, an sallami ashirin, kuma biyu ya rigamu gidan gaskiya.“
Ga jerin jiha-jiha: Lagos- 98 Abuja - 38 Osun- 20 Oyo- 8 Akwa Ibom- 5 Ogun- 4 Edo- 4 Kaduna- 4 Bauchi- 3 Enugu- 2 Ekiti- 2 Benue- 1 Rivers-1
LATSA NAN๐๐๐ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y
KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI
Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐๐๐https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D

0 Response to "Yanzu-yanzu: An samu karin mutane 6 sun kamu da cutar Coronavirus, jimilla 190"
Post a Comment
Tell us what you think about this article?