--
Yanzu-yanzu: An samu karin mutane 5 sun kamu da cutar Coronavirus, jimilla 214

Yanzu-yanzu: An samu karin mutane 5 sun kamu da cutar Coronavirus, jimilla 214

Hukumar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane biyar(5) da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya a ranar Asabar, 4 ga Afrilu, 2020. Hukumar ta bayyana hakan a shafin ra'ayinta na Tuwita inda tace: “An tabbatar da mutane ashirin (20) sun kamu da #COVID19 a Najerya,

3 a Bauchi, 2 a Abuja.“ “Kawo karfe 10:1 na daren 4 ga Afrilu, mutane 214 aka tabbatar sun kamu da COVID19 a Najeriya, an sallami 25 , kuma hudu ya rigamu gidan gaskiya.“ Lagos- 109 Abuja - 43 Osun- 20 Oyo- 9 Akwa Ibom- 5 Ogun- 4 Edo- 7 Kaduna- 4 Bauchi- 6 Enugu- 2 Ekiti- 2 Rivers-1 Benue- 1 Ondo- 1


LATSA NAN๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡ DOMIN SAMUN LABARAI DA DUMI DUMI TA WHATSAPP  https://chat.whatsapp.com/BztTOlXx6c183yYthtZq1Y



KU BIYOMU TA FACEBOOK FAGE DINMU KUYI LIKE DOMIN SAMUN LABARI 




Domin Magana Damu Ko Bamu Shawara Ko Turo Mana Da Labari Ku Latsa Link Din Dake Qasa Domin Magana Damu Kaitsaye Ta whatsaapp๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡https://wa.me/2349066633320?text=Assalamu'alaikum%20Bz.%20Barka%20Da%20Aiki%F0%9F%A5%B0%F0%9F%A4%9D

0 Response to "Yanzu-yanzu: An samu karin mutane 5 sun kamu da cutar Coronavirus, jimilla 214 "

Post a Comment

Tell us what you think about this article?